Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; An kammala zaman taro kan harkokin addinin Musulunci a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, wanda ya yi dubi kan muhimman matakai na taimakon dalibai. An kammala zaman taro kan harkokin addinin Musulunci a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, wanda ya yi dubi kan muhimman matakai na taimakon dalibai. 504653