Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kafofin yada labaran kasar Pakistan cewa; wani babban malami kuma shugaban wata cibiyar Musulunci a kasar Pakistan ya bayyana cewa; Ayyukan ta'addanci da wasu ke aikatawa da sunan addinin Musulunci abin da suke yi ya yi hannun riga da dukkanin koyarwar addinin Musulunci. Ayyukan ta'addanci da wasu ke aikatawa da sunan addinin Musulunci abin da suke yi ya yi hannun riga da dukkanin koyarwar addinin Musulunci. 504361