IQNA

15:00 - December 07, 2009
Lambar Labari: 1858011

An Gudanar Da Wani Zama kan Musulunci Da Kasashen Turai

Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zama kan matsayin Musulunci da kasashen yammacin turai a birnin Ribat na kasar Morocco, da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin bangarorin biyu.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Morocco cewa; An gudanar da wani zama kan matsayin Musulunci da kasashen yammacin turai a birnin Ribat na kasar Morocco, da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin bangarorin biyu. An gudanar da wani zama kan matsayin Musulunci da kasashen yammacin turai a birnin Ribat na kasar Morocco, da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin bangarorin biyu. 504640


captcha