Bangaren kasa da kasa; Neman hana gina masallatai a kasar Holland bai samu nasara ba, bayan da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci a cikin 'yan siyasar kasar suka bukaci da a gudanar da jin ra'ayin jama'a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Neman hana gina masallatai a kasar Holland bai samu nasara ba, bayan da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci a cikin 'yan siyasar kasar suka bukaci da a gudanar da jin ra'ayin jama'a.
Neman hana gina masallatai a kasar Holland bai samu nasara ba, bayan da wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci a cikin 'yan siyasar kasar suka bukaci da a gudanar da jin ra'ayin jama'a.
504621