IQNA

Za A Gudanar Da wata Gasar Wakoki Da Hadisai Kan Imam Hossein (AS)

14:59 - December 07, 2009
Lambar Labari: 1858023
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar wakoki da hadisai kan imam Hossein (AS) a kasar turkiya, wanda mabiya tafarkin iylan gidan manzon Allah (SAW) da ke zaune a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wata majiyar yada labarai ta kasar Turkiya cewa; Za a gudanar da wata gasar wakoki da hadisai kan imam Hossein (AS) a kasar turkiya, wanda mabiya tafarkin iylan gidan manzon Allah (SAW) da ke zaune a kasar. Za a gudanar da wata gasar wakoki da hadisai kan imam Hossein (AS) a kasar turkiya, wanda mabiya tafarkin iylan gidan manzon Allah (SAW) da ke zaune a kasar. 504489


captcha