IQNA

An Fara Gudanar Da wata Gasar Karatun kur'ani mai Tsarki A Qatar

14:59 - December 07, 2009
Lambar Labari: 1858025
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ta ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa; An fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ta ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. An fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda ta ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. 504459


captcha