Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kafofin yada labaran kasar Turkiya cewa; An gudanar da Tarukan ranar idil ghadir a sassa daban-daban na kasar Turkiya, wanda mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah suka shirya a garuruwan kasar. An gudanar da Tarukan ranar idil ghadir a sassa daban-daban na kasar Turkiya, wanda mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah suka shirya a garuruwan kasar.504461