Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin muslunci a kasar turkiya cewa; An gudanar da taron idil ghadir a masallacin Zainabiyya da ke birnin Istanbul na kasar Turkiya bayan kammala sallolin Magriba da isha'i. An gudanar da taron idil ghadir a masallacin Zainabiyya da ke birnin Istanbul na kasar Turkiya bayan kammala sallolin Magriba da isha'i. 504848