Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki a mahangar muslunci, wanda za a gudanar a kasar Bahrain tare da halartar masana kan harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Bahrain cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki a mahangar muslunci, wanda za a gudanar a kasar Bahrain tare da halartar masana kan harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi. Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki a mahangar muslunci, wanda za a gudanar a kasar Bahrain tare da halartar masana kan harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi. 504850