IQNA

Za A Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Kasar Qatar

12:26 - December 08, 2009
Lambar Labari: 1858348
Bangaren kasa da kasa; An fara yin rijistar sunayen makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da za su shiga cikin gasar karatun kur'ani ta kasa da za a gudanar kasar nan bad a jimawa ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa; An fara yin rijistar sunayen makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da za su shiga cikin gasar karatun kur'ani ta kasa da za a gudanar kasar nan bad a jimawa ba. An fara yin rijistar sunayen makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da za su shiga cikin gasar karatun kur'ani ta kasa da za a gudanar kasar nan bad a jimawa ba. 504896


captcha