Kamfanin dillancin labarn iqna ya nakalt daga kamfanin dillancin labaran kasar Yeman cewa; An gudanar da wani zaman taro kan farfado da al'adu da koyarwar muslunci a birnin Sana na kasar Yeman, taron day a samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar. An gudanar da wani zaman taro kan farfado da al'adu da koyarwar muslunci a birnin Sana na kasar Yeman, taron day a samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar.504917