Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na ahlul kur'an cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar Rasha wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen duniya. Za a gudanar da wani zaman taro kan addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar Rasha wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen duniya.
504994