IQNA

An Gudanar da Wani Taro Kan Annabi Adamu (AS) A Turkiya

12:25 - December 08, 2009
Lambar Labari: 1858355
Bangaren kas ada kasa; An gudanar da wani zaman taro kan annabi Adamu (AS) a birnin Malatiya na kasar Turkiya, domin yin bahasi kan rayuwarsa da kuma asalin zamantakewa ta farko ga biladama.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran haberciniz cewa; An gudanar da wani zaman taro kan annabi Adamu (AS) a birnin Malatiya na kasar Turkiya, domin yin bahasi kan rayuwarsa da kuma asalin zamantakewa ta farko ga biladama. An gudanar da wani zaman taro kan annabi Adamu (AS) a birnin Malatiya na kasar Turkiya, domin yin bahasi kan rayuwarsa da kuma asalin zamantakewa ta farko ga biladama.505101

captcha