Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Nasij cewa; Za a bude wani baje kolin hotunan masallatan kasar Jamus a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar cibiyoyin Musulunci na kasar da ma na wasu kasashen. Za a bude wani baje kolin hotunan masallatan kasar Jamus a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar cibiyoyin Musulunci na kasar da ma na wasu kasashen. 505038