IQNA

Taro Kan Muhimmancin Masallacin Qods Ga Musulmi A Kasar Jordan

Bangaren fasaha da al'adu; Ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Jordan ta shirya gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin masallacin Qods a wajen al'ummar Musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar Al-dastur ta kasar Jordan cewa; Ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Jordan ta shirya gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin masallacin Qods a wajen al'ummar Musulmi. Ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Jordan ta shirya gudanar da wani zaman taro kan muhimmancin masallacin Qods a wajen al'ummar Musulmi.
505296