IQNA

Mahangar Musulunci Dangane Da Mace A Birnin Aman Na Jordan

Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wani zama kan mahangar Musulunci dangane da mata da hakkokinsu, wanda cibiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta Jordan tashirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar Dastur ta kasar Jordan cewa; Za a gudanar da wani zama kan mahangar Musulunci dangane da mata da hakkokinsu, wanda cibiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta Jordan tashirya gudanarwa. Za a gudanar da wani zama kan mahangar Musulunci dangane da mata da hakkokinsu, wanda cibiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta Jordan tashirya gudanarwa. 505297