IQNA

12:22 - December 08, 2009
Lambar Labari: 1858363

Kirkiro Sabbin Abubuwa Zai Taimaka Wa Tattalin Arzikin Musulmi

Bangaren kasa da kasa; Ministan kula da harkokin ilimi na kasar Malazia ya bayyana cewa kirkiro sabbin abubuwa a cikin kasashen musulmi zai taimaka wajen kara habbar da kasashen musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Malazia cewa; Ministan kula da harkokin ilimi na kasar Malazia ya bayyana cewa kirkiro sabbin abubuwa a cikin kasashen musulmi zai taimaka wajen kara habbar da kasashen musulmi. Ministan kula da harkokin ilimi na kasar Malazia ya bayyana cewa kirkiro sabbin abubuwa a cikin kasashen musulmi zai taimaka wajen kara habbar da kasashen musulmi.505299

captcha