Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Ministan harkokin wajen kasar malazia ya bayyana cewa hana gina masallatai a kasar Switzerland ya yi hannun riga da dukkanin hakkokin addinai a duniya. Ministan harkokin wajen kasar malazia ya bayyana cewa hana gina masallatai a kasar Switzerland ya yi hannun riga da dukkanin hakkokin addinai a duniya.505298