IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Harkokin Musulunci A Amurka

15:06 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859010
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin musulmi a kasar Amurka, wanda jami'ar Ilnews ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Rest cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin musulmi a kasar Amurka, wanda jami'ar Ilnews ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin musulmi a kasar Amurka, wanda jami'ar Ilnews ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. 505434






captcha