Bangaren kasa da kasa; An fara nuna wani fim da aka shirya kan halin kaka ni ka yi da al'ummar palastinu suka samu knsu a ciki a zirin Gaza, sakamakon killacewar da yankin ke fama da shi daga yahudawan sahyuniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara nuna wani fim da aka shirya kan halin kaka ni ka yi da al'ummar palastinu suka samu knsu a ciki a zirin Gaza, sakamakon killacewar da yankin ke fama da shi daga yahudawan sahyuniya.
An fara nuna wani fim da aka shirya kan halin kaka ni ka yi da al'ummar palastinu suka samu knsu a ciki a zirin Gaza, sakamakon killacewar da yankin ke fama da shi daga yahudawan sahyuniya. 505462