IQNA

An samar Da Wata Hanya Ta Koyar Da Karatun Kur'ani A Kenya

15:05 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859014
Bangaren kasa da kasa; An samar da wata ta gargajiya da za a rika yin amfani da ita wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kenya, wadda ta samu karbuwa daga masana kan harkokin al'du da ilimi na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; An samar da wata ta gargajiya da za a rika yin amfani da ita wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kenya, wadda ta samu karbuwa daga masana kan harkokin al'du da ilimi na kasar. An samar da wata ta gargajiya da za a rika yin amfani da ita wajen koyar da yara karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kenya, wadda ta samu karbuwa daga masana kan harkokin al'du da ilimi na kasar. 505497

captcha