Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na conference-online cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan kur'ani mai tsarki a kasar Belgium, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban kasar. Za a gudanar da wani zaman taro kan kur'ani mai tsarki a kasar Belgium, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban kasar. 505484