IQNA

Musulmin Kasar Danmark Na Bukatar Kafa Jam'iyar Musulunci A Kasar

15:04 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859017
Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar Danmark na bukatar kafa watavjami'yar Musulunci a kasar wadda za tab a su damar shiga cikin harkokin siyasar kasar ba tare da tauye hakkokinsu na 'yan kasa ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet islam online cewa; Musulmin kasar Danmark na bukatar kafa watavjami'yar Musulunci a kasar wadda za tab a su damar shiga cikin harkokin siyasar kasar ba tare da tauye hakkokinsu na 'yan kasa ba. Musulmin kasar Danmark na bukatar kafa watavjami'yar Musulunci a kasar wadda za tab a su damar shiga cikin harkokin siyasar kasar ba tare da tauye hakkokinsu na 'yan kasa ba.505547


captcha