IQNA

Kungiyoyi Da Cibiyoyin Musulmin Rasha Za su Hada Kansu

15:04 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859018
Bangaren kasa da kasa; Cibiyiyo da kungiyoyin musulmi a kasar Rasha za su hada kansu domin gudanar da ayyukansu a bai daya, inda yanzu suka fara gudanar da wata tattaunawa tsakaninsu kan hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Cibiyiyo da kungiyoyin musulmi a kasar Rasha za su hada kansu domin gudanar da ayyukansu a bai daya, inda yanzu suka fara gudanar da wata tattaunawa tsakaninsu kan hakan. Cibiyiyo da kungiyoyin musulmi a kasar Rasha za su hada kansu domin gudanar da ayyukansu a bai daya, inda yanzu suka fara gudanar da wata tattaunawa tsakaninsu kan hakan.505610


captcha