Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin labaran kasar Qatar cewa; Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata. Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata. 505612