IQNA

An Gudanar Da Zama Kan Siyasa Da Hukuma A Musulunci A Australia

15:04 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859023
Bangaren siyasa da zamantakewa; An gudanar da zama na musamman kan siyasa da matsayin gwamnati a mahangar Musulunci a birnin Malborn na kasar Australia.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai an cibiyar kula da harkokin al'adu ta a ofishinta cewa; shugaban cibiyar ya bayyana cewa; An gudanar da zama na musamman kan siyasa da matsayin gwamnati a mahangar Musulunci a birnin Malborn na kasar Australia. An gudanar da zama na musamman kan siyasa da matsayin gwamnati a mahangar Musulunci a birnin Malborn na kasar Australia.
505752








captcha