IQNA

Wadanda Za su Halarcin Gasar karatun Kur'ani A Qatar An Sanar Da Su

15:03 - December 09, 2009
Lambar Labari: 1859030
Bangaren kasa da kasa; An fitar da sunayen wadanda zasu halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar Qatar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An fitar da sunayen wadanda zasu halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar Qatar. An fitar da sunayen wadanda zasu halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar. Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wadda zata mayar da hankali wajen bayar da ilmomin kur'ani mai tsarki ga mata. Za a bude wata bababr cibiyar koyar da mata karatun kur'ani mia tsarki a birnin Doha na kasar Qatar. 505735

captcha