Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; daya daga cikin manyan jamia'i a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya tabbatar da cewa; Gwagwarmayar yakar mamayar hakkin ne na al'ummar palastinu, kamar yadda dukkanin dokoki na kasa da kasa suka yarje musu yin hakan domin samun 'yancinsu. Gwagwarmayar yakar mamayar hakkin ne na al'ummar palastinu, kamar yadda dukkanin dokoki na kasa da kasa suka yarje musu yin hakan domin samun 'yancinsu. 506181