Kamfanin dilancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar alwaqt ta kasar Bahrain cewa; Mahalarta taron harkokin banki a mahangar Musulunci a birnin Manama na kasar Bahrain, sun zabi Adnan Yusef a matsayin babban masanin harkokin banki na shekara ta 2009. Mahalarta taron harkokin banki a mahangar Musulunci a birnin Manama na kasar Bahrain, sun zabi Adnan Yusef a matsayin babban masanin harkokin banki na shekarar nan.506231