Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Saudiyya cewa; Babbar mjalisar malaman fikihu ta musulmi ta kasa da kasa ta fitar da wani bayani da ke cewa hana gina masallatai a kasar Switzerland babban cin zarafi ne ga addinin Muslunci. Babbar mjalisar malaman fikihu ta musulmi ta kasa da kasa ta fitar da wani bayani da ke cewa hana gina masallatai a kasar Switzerland babban cin zarafi ne ga addinin Muslunci.506332