IQNA

Ayatollah Qabalan Ya Yi Allawadai Da Harin Ta'addancin Iraki

Bangaren fikira da ilimi; Babban malamin nan na kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar mabiya mazhabar shi'a a Labanan Sheikh Qalan ya yi Allawadai da kai harin ta'addancin Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Babban malamin nan na kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar mabiya mazhabar shi'a a Labanan Sheikh Qalan ya yi Allawadai da kai harin ta'addancin Iraki. Babban malamin nan na kasar Labanan kuma mataimakin shugaban majalisar mabiya mazhabar shi'a a Labanan Sheikh Qalan ya yi Allawadai da kai harin ta'addancin Iraki.506344