Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai an cibiyar kula da harkokin al'adu ta a ofishinta cewa; shugaban cibiyar ya bayyana cewa; An gudanar da zama na musamman kan siyasa da matsayin gwamnati a mahangar Musulunci a birnin Malborn na kasar Australia. An gudanar da zama na musamman kan siyasa da matsayin gwamnati a mahangar Musulunci a birnin Malborn na kasar Australia.
506162