Bangaren fikira da ilimi; Yin amfani da fasahar likitanci da neman iliminsa na da matukar muhimmanci a tsakanin kasashen musulmi, tare da taimaka ma marassa lafiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai da kula da harkokin jama'a na jamia'ar Isfahan cewa; Yin amfani da fasahar likitanci da neman iliminsa na da matukar muhimmanci a tsakanin kasashen musulmi, tare da taimaka ma marassa lafiya. Yin amfani da fasahar likitanci da neman iliminsa na da matukar muhimmanci a tsakanin kasashen musulmi, tare da taimaka ma marassa lafiya. 505914