IQNA

Mataimakin Shugaban Kasar Afghanistan Ya Jadda Muhimmancin hadin Kai

12:32 - December 10, 2009
Lambar Labari: 1859207
Bangaren siyasa da zamantakewa; Mataimakin shugaban kasar Afghanistan ya gana da wasu daga cikin malaman kasar, inda ya tabbatar muhimmancin hadin kai tsakanin dukkanin bangarorin musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Kabul cewa; Mataimakin shugaban kasar Afghanistan ya gana da wasu daga cikin malaman kasar, inda ya tabbatar muhimmancin hadin kai tsakanin dukkanin bangarorin musulmi. Mataimakin shugaban kasar Afghanistan ya gana da wasu daga cikin malaman kasar, inda ya tabbatar muhimmancin hadin kai tsakanin dukkanin bangarorin musulmi. 506106
captcha