IQNA

11:06 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859716

Za A Bude Wasu Wuraren Bayar Da Horon Karatun Kur'ani A Riyad

Bangaren kasa da kasa; Za a bude wani wurin bayar da horon karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad na kasar saudiyya da sunan Amir Sulaiman dan Abdullaziz.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar saudiyya cewa; Za a bude wani wurin bayar da horon karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad na kasar saudiyya da sunan Amir Sulaiman dan Abdullaziz. Za a bude wani wurin bayar da horon karatu da hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad na kasar saudiyya da sunan Amir Sulaiman dan Abdullaziz. 506924

captcha