IQNA

A Gobe Za A Fara Gudanar Da Gasar kur'ani A kasar UAE

11:07 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859717
Bangaren kasa da kasa; A gobe ne za a fara gudanar da zaman gasar karatun kur'ani mai tsarki mai lakabin Alhasawi a kasar hadaddiyar daular larabawa, da zata samu halartar makaranta da mahardata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; A gobe ne za a fara gudanar da zaman gasar karatun kur'ani mai tsarki mai lakabin Alhasawi a kasar hadaddiyar daular larabawa, da zata samu halartar makaranta da mahardata. A gobe ne za a fara gudanar da zaman gasar karatun kur'ani mai tsarki mai lakabin Alhasawi a kasar hadaddiyar daular larabawa, da zata samu halartar makaranta da mahardata. 506954


captcha