IQNA

11:07 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859719

An Gudanar da Tarukan Malaman Kur'ani Mai Tsarki A Gaza

Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani taron girmama malaman kur'ani mai tsarki a garin Gaza, wanda ya samu halartar mutane daga sassa daban-daban na yankin.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani taron girmama malaman kur'ani mai tsarki a garin Gaza, wanda ya samu halartar mutane daga sassa daban-daban na yankin. An gudanar da wani taron girmama malaman kur'ani mai tsarki a garin Gaza, wanda ya samu halartar mutane daga sassa daban-daban na yankin. 506970







captcha