IQNA

11:05 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859721

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Turkiya

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka yi wa lakabi da gasar manzon Allah Muhammad (SAW) wadda ta kebanci matasan kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka yi wa lakabi da gasar manzon Allah Muhammad (SAW) wadda ta kebanci matasan kasar. Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka yi wa lakabi da gasar manzon Allah Muhammad (SAW) wadda ta kebanci matasan kasar. 506983



captcha