IQNA

11:06 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859722

Musulmin Kasar Amurka Za Su Bude Wasu Shafukan Internet

Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar Amurka za su bede wasu shafukan internet domin kalubalantar masu tsattsauran ra'ayin gaba da addinin Musulunci a kasashen Afirka.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalt daga bangaren yada labarai na shafin internet na islam online cewa; Musulmin kasar Amurka za su bede wasu shafukan internet domin kalubalantar masu tsattsauran ra'ayin gaba da addinin Musulunci a kasashen Afirka. Musulmin kasar Amurka za su bede wasu shafukan internet domin kalubalantar masu tsattsauran ra'ayin gaba da addinin Musulunci a kasashen Afirka.506988

captcha