IQNA

Tsohon Wzirin Jamus Ya Yi Allawadai Da Hana Gina msallatai A Switzerland

11:06 - December 12, 2009
Lambar Labari: 1859725
Bangaren kas ada kasa; Tsohon wazirin kasar jamus gaharshroda ya yi Allawadai da matakan da gwamnatin kasar Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran aljazira cewa; Tsohon wazirin kasar jamus gaharshroda ya yi Allawadai da matakan da gwamnatin kasar Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar. Tsohon wazirin kasar jamus gaharshroda ya yi Allawadai da matakan da gwamnatin kasar Switzerland ta dauka na hana gina masallatai a kasar. 507004


captcha