Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Majalisar koli ta musulmin kasar Birtaniya ta yi na'am da kawo canji kan dokar ta yaki da ta'addanci, wadda a ke fakewa da ita domin takuwarawa musulmi a kasar. Majalisar koli ta musulmin kasar Birtaniya ta yi na'am da kawo canji kan dokar ta yaki da ta'addanci, wadda a ke fakewa da ita domin takuwarawa musulmi a kasar. 507019