IQNA

An Sa Hannu Kan wani Bayanin Goyon Bayan Qods A Kasar Jordan

Bangaren al'adu da fasaha; An fitar da wani bayani kan goyon bayan Qods wanda dubban mutane suka sa hannu kanta domin nuna matsayinsu dangane da masallacin Qods mai alfarma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar dastur ta kasar Jordan cewa; An fitar da wani bayani kan goyon bayan Qods wanda dubban mutane suka sa hannu kanta domin nuna matsayinsu dangane da masallacin Qods mai alfarma. An fitar da wani bayani kan goyon bayan Qods wanda dubban mutane suka sa hannu kanta domin nuna matsayinsu dangane da masallacin Qods mai alfarma. 507574