Bangaren fasaha da al'adu; An baje kolin wasu daga cikin kayayyakin injuna da ake kerawa a jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya a wani baje koli da ke gudana a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na ma'aikatar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran cewa; An baje kolin wasu daga cikin kayayyakin injuna da ake kerawa a jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya a wani baje koli da ke gudana a kasar. An baje kolin wasu daga cikin kayayyakin injuna da ake kerawa a jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya a wani baje koli da ke gudana a kasar. 507497