Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari daya dauko daga kamfanin dillancin labaran kasar Saudiyya ya habarta cewa; An fara buga wata mujalla da take dauke da labaran kur'ani mai tsarki wadda ake bugawa a cikin harsunan turanci da kuma larabci. An fara buga wata mujalla da take dauke da labaran kur'ani mai tsarki wadda ake bugawa a cikin harsunan turanci da kuma larabci. 507952