IQNA

Za A fara Gudanar Da Tarukan Ashura A Birnin Karbala

18:12 - December 14, 2009
Lambar Labari: 1861231
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Karbala kamar domin raya ranakun Muharram da ke tunatar da al'umma waki'ar Ashura, wanda zai samu halartar mutane daga sassan Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Karbala kamar domin raya ranakun Muharram da ke tunatar da al'umma waki'ar Ashura, wanda zai samu halartar mutane daga sassan Iraki. Za a fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Karbala kamar domin raya ranakun Muharram da ke tunatar da al'umma waki'ar Ashura, wanda zai samu halartar mutane daga sassan Iraki.508028
captcha