IQNA

Yahudawan Turkiya Sun Yi Allawadai Da Wulakanta Kur'ani

18:11 - December 14, 2009
Lambar Labari: 1861233
Bangaren kasa da kasa; Yahudawan kasar Turkiya sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsaki da yahudawan sahyuniya suka yi a yankunan palastinawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran sabah cewa; Yahudawan kasar Turkiya sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsaki da yahudawan sahyuniya suka yi a yankunan palastinawa. Yahudawan kasar Turkiya sun yi Allawadai da wulakanta kur'ani mai tsaki da yahudawan sahyuniya suka yi a yankunan palastinawa. 508054
captcha