IQNA

An Fara Gudanar da Wani Baje Kolin Rubuce-Rubucen Musulunci

18:10 - December 14, 2009
Lambar Labari: 1861237
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin rubuce-rubucen muslunci a birnin Sharjah na kasar hadaddiyar daular larabawa, da ke samun halartar mutane daga sassa daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje kolin rubuce-rubucen muslunci a birnin Sharjah na kasar hadaddiyar daular larabawa, da ke samun halartar mutane daga sassa daban-daban. An fara gudanar da wani baje kolin rubuce-rubucen muslunci a birnin Sharjah na kasar hadaddiyar daular larabawa, da ke samun halartar mutane daga sassa daban-daban. 508183

captcha