Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro kan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran, wanda za a gudanar a kasar Jamus.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran, wanda za a gudanar a kasar Jamus. Za a gudanar da wani zaman taro kan cika shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran, wanda za a gudanar a kasar Jamus. 508629