IQNA

Ana Shirin Gudanar da Wani Taro Kan Al'adun Iran A Kasar Syria

Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin al'adun Iran a birnin Demuscas na kasar Syria, dangane da dangantakar ala'du dake akwai tsakanin kasashen biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin al'adun Iran a birnin Demuscas na kasar Syria, dangane da dangantakar ala'du dake akwai tsakanin kasashen biyu. Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin al'adun Iran a birnin Demuscas na kasar Syria, dangane da dangantakar ala'du dake akwai tsakanin kasashen biyu. 508627