IQNA

Ana Gudanar Da Wani taron bayar Da Horon Addini A Mali

16:06 - December 16, 2009
Lambar Labari: 1862290
Bangaren kasa da kasa; Ana gudanar da wani zaman bayar da horo kan ilmomin addinin Musulunci a kasar Mali, wanda kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun kasashen Musulmi ta shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ana gudanar da wani zaman bayar da horo kan ilmomin addinin Musulunci a kasar Mali, wanda kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun kasashen Musulmi ta shirya gudanarwa. Ana gudanar da wani zaman bayar da horo kan ilmomin addinin Musulunci a kasar Mali, wanda kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun kasashen Musulmi ta shirya gudanarwa. 509502



captcha